iqna

IQNA

kasar spain
Sakataren kwamitin muslunci na kasar Spain, yayin da yake jaddada gagarumin ci gaban al'ummar musulmi a wannan kasa cikin shekaru 30  da suka gabata, ya bayyana cewa: Musulman kasar Spain suna isar da sakon jaddada hadin kai na addini ta hanyar shigar da makwabtansu wadanda ba musulmi ba a cikin bukukuwan watan Ramadan.
Lambar Labari: 3488869    Ranar Watsawa : 2023/03/26

Tehran (IQNA) Tarin litattafai na rayuwa da kalmomin Imam Ali (a.s.) a cikin harshen Spanish an ajiye su a dakin karatu na Musulunci na wannan kasa ta hanyar kokarin shawarwarin al'adu na Iran a kasar Spain.
Lambar Labari: 3487570    Ranar Watsawa : 2022/07/20

Tehran (IQNA) Al-Azhar ta bayyana matakin da wata makaranta a kasar Spain ta dauka na haramta wa wata daliba musulma sanya hijabi a makaranta da cewa nuna wariya ne mai hadari a cikin zamantakewar al'umma.
Lambar Labari: 3486519    Ranar Watsawa : 2021/11/06

Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azhar da ke Masar ta yi kakkausar ska dangane da karuwar kyamar musulmi a cikin kasar Spain a cikin lokutan nan.
Lambar Labari: 3481922    Ranar Watsawa : 2017/09/22

Bangaren kasa da kasa, rasuwar Ayatullah Hashimi Rafsanjani da marecen jiya lahadi ta shiga muhimman kafafen watsa labarun Duniya.
Lambar Labari: 3481119    Ranar Watsawa : 2017/01/09